fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Najeriya tafi kasashen Ingila, Amurka da Tarayyar Turai>>Amina Muhammad

Mataimakiyar sakataren majalisar Dinkin Duniya, Amina J Muhammad ta bayyana cewa, Najeriya ce kasar da ta fi kowace a Duniya, duk da matsalolin da ta ke fuskanta.

 

Ta bayyana cewa, Shuwagabannin da suka gabata, sun gasa amma duk da haka bai kamata a yanke kauna kan ci gaban kasar ba.

 

Ta kuma jawo hankalin matasa akan su daina yin Allah wadai da kasar tasu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *