fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Najeriya zata dawo da Jakadiyarta ta kasar Ingila saboda baiwa ‘yan IPOB Mafaka

Akwai yiyuwar Gwamnatin tarayya ta dawo da jakadiyarta ta kasar Ingila saboda yanda kasar ta baiwa tsageran IPOB mafaka.

 

Kasar Ingila ta baiwa tsageran IPOB da gwamnati ke takurawa damar neman mafaka a kasarta. Hakan ya batawa gwamnatin Najeriya rai sosai inda Ministan Yada Labarai da Al’adu, Lai Muhammad ya bayyana hakan da yiwa yaki da Ta’addanci n da Najeriya ta ke zagon kasa.

 

‘Yan IPOB dai na fafutukar ganin an baiwa Inyamurai kasarsu. Saidai ana zarginsu da kaiwa jami’an tsaro hare-hare.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *