fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Najeriya zata fara sayarwa kasashen Africa 4 wutar lantarki

Gwamnatin tarayya na tattaunawa da kasashen yammacin Africa 4 da zata sayarwa wutar Lantarki da ba’a amfani da ita, watau wadda ta zama rara.

 

Wakilin Hukumar kula da wutar Lantarki,  Injiniya Sule Ahmed Abdulaziz ne ya bayyana haka.

 

Daily Trust ta ruwaito cewa akwai megawatts 2000 da a kullun suke zama rara ba’a amfani dasu a Najeriya, wanda kuma za’a iya fitar dasu zuwa kasashen waje.

“The power we will be selling is the power that is not needed in Nigeria. These generators that are going to supply power to this transmission line are going to generate that power specifically for this project. So it is unutilised power,” Abdulaziz said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *