fbpx
Wednesday, January 26
Shadow

Nan da kwanaki kadan Atiku zai kaddamar da yakin neman zabensa

Rahotanni sun bayyana cewa, nan da kwanaki kadan ne tsohon Mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar zai kaddamar da yakin neman zabensa.

 

Wata majiya dake kusa da Atikun ce ta bayyanawa jaridar Vanguard haka inda tace hakan zai farune a watanni 4 na farkon shekarar 2022.

 

Majiyar tace Atiku ne mafi dacewa ya zama shugaban kasa a 2023 kuma kowace jam’iyya zata so samun dan takara sananne irinsa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *