fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Nan da zuwa shekarar 2023, Gwamnatin Shugaba Buhari zata gama lalata Najeriya gaba daya>>Dattawan Arewa

Kakakin kungiyar dattawan Arewa, Khalifa Baba Ahmad ya bayyana cewa, nan da shekarar 2023, jam’iyyar APC zata kammala lalata Najeriya gaba daya.

 

Ya bayyana hakane a ganawar da aka yi dashi a gidan talabijin na Channels TV, yace duk gwamnatin da zata hau mulki bayan ta APC, zata sha fama wajan gayaran Najeriya.

 

Ya kara da cewa, babbar matsalar dake damun Najeriya itace ta rashin shugaba na gari.

“What are you going to do with 2023 because between now and 2023, APC would have completely wrecked this country?” he said.

“You are going to take over a country that has been completely destroyed by a party that has been substantially produced by the PDP and how are you going to fix this country? What’s your blueprint for what happens to Nigeria in 2023?”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *