fbpx
Monday, November 29
Shadow

Nasarar zaben jihar Anambra ya nuna mana cewa, babu matsala a zaben 2023>>Shugaba Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, bisa lura da nasarar da aka samu a zaben jihar Anambra,  alamu sun nuna cewa babu barazana ga zaben shekarar 2023.

 

Shugaban ya kuma godewa jami’an tsaro kan nasarar da aka samu wajan ayyukan da suka gudanar.

 

Shugaban ya bayyana hakane a wajan taron majalisar tsaro da ya jagoranta a fadarsa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *