fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Naso ace nawa Twitter irin abinda shugaba Buhari ya kata lokacin ina kan Mulki>>Tsohon Shugaban Amurka, Donald Trump

Tsohon Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya jinjinawa Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kan dakatar da shafin Twitter.

 

Ya bayyana cewa hakan zai amfani ‘yan Najeriya sosai. Shugaban Trump na da tsama da Twitter inda a baya kamfanin da Facebook suka hanashi sakat, da yayi Rubutu su goge.

 

Trump a sakon jinjinar da ya aikowa Shugaba Buhari, yace ya so ace yayi irin wannan mataki nashi akan Twitter lokacin yana kan mulki.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *