fbpx
Saturday, July 24
Shadow

Nazir Ahmad Sarkin Waka ya nuja kayataccen ban dakinsa

Tauraron fina-finan Hausa,  Nazir Ahmad Sarkin Waka kenan a wannan hoton nasa da aka ganshi a kayataccen ban dakinsa irin na ‘yan Gayu.

 

Ya saka hoton a shafinsa na Instagram inda ya masa taken, “Ina Tunanine”

View this post on Instagram

Ina tunanine 💭

A post shared by Sarkin wakar sarki sunusi II (@sarkin_wakar_san_kano) on

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *