fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

NBC ta dakatar da Channels Tv saboda hira da ‘yan IPOB amma SERAP ta ce a cire dakatarwar ko ta je Kotu

Hukumar kula da kafafen sadarwa ta NBC ta dakatar da tashar Channels inda har ta cita tarar Miliyan 5 saboda hira da ‘yan IPOB suka kuma basu damar yin kalaman neman raba Najeriya.

 

A wasikar da aka aikewa Channels Tv wadda Daraktanta, Amstrong Idachaba ya sakawa hannu an bayyanawa gidan Jaridar cewa ya baiwa ‘yan IPOB din damar yiwa Sojojin Najeriya karya.

 

A sanarwar da ya fitar, daga daga cikin Shuwagabannin SERAP, Kolawole Oluwadare ya bayyana cewa, sun baiwa Gwamnatin tarayya da NBC awanni 48 su janye wannan tara da dakatarwa ko kuma a jisu dasu a kotu.

 

Tace wannan take hakkin fadar Albarkacin bakine da kuma dakile aikin jarida na masu zaman kansu.

“The suspension of Channels Television is unconstitutional, illegal, arbitrary, and without any legal basis whatsoever. The government and NBC should immediately lift the suspension and reverse the fine. We will pursue appropriate legal action if the arbitrary, unconstitutional and illegal suspension and fine are not reversed within 48 hours.”

SERAP said: “This action by the government and NBC is yet another example of Nigerian authorities’ push to silence independent media and voices. The government and NBC lift the suspension and uphold the Nigerian Constitution 1999 (as amended) and international obligations to respect and protect freedom of expression and media freedom.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *