fbpx
Thursday, December 2
Shadow

Neman Shawara: Na Kamu da soyayyar mijin makwabciyarmu

Ni ma’aikaciyace kuma an kaini garin da bani da dangi dan haka na kama gidan haya.

 

A gidan da nake mu biyu ne da wata mata da mijinta, duk da yake irin gidannan ne kowa da bangarensa, sai ka ga dama za’a san abinda kake.

 

Mun shaku da makwabtana ta yanda kusan har abincin dare idan na dawo aiki gidansu nake zuwa mu ci tare da dansu da mijin da matar.

 

Gaskiya irin kulawar da mijin yake baiwa matarsa yana matukar bani sha’awa da kuma yanda yake ji da dansu.

 

A takaice dai na kamu da son mijinta.

 

Ina neman shawara me ya kamata inyi.

 

A boye sunana.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *