fbpx
Tuesday, May 11
Shadow

NEPA Oyoyo:Kalli Bidiyon yanda Matasa suka cika Titunan Borno suna murnar dawowar wutar lantarki, wani hadda tube kayan jikinsa, bayan sun shafe watanni 2 cikin duhu

Mutanen, Maiduguri dake Jihar Borno sun dara sosai saboda dawowar wutar Lantarki.

 

Wutar ta dauke kusan watanni 2 da suka gabata tun bayan da Boko Haram ta kaiwa tashoshin wutar garin hari.

 

Lamarin ya saka mutanen Birnin cikin damuwa, Musamman ma masu kananan sana’o’i dake bukatar Amfani da wutar wajan gudanar da sana’o’insu.

 

Dawowar wutar ya sa matasa suka fantsama titi suna murna kamar yansa za’a iya gani a Bidiyon kasa:

 

A baya dai hutudole.com ya kawo muku yanda wutar Lantarkin ta dawo a Maiduguri 

 

Ga yanda Wasu suka Bidiyon matasan suna murnar dawowar wutar Lantarki a Maiduguri.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *