fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Neymar na daf da zama dan wasan daya fi ciwa kasar Brazil kwallaye masu yawa a tarihi

Brazil ta fara buga fasar Copa America da nasara inda ta doke Vanezuela daci 3-0, kuma tauraron PSG Neymar ne gwarzon wasan bayan daya ci kwallo kuma ya taimaka wurin cin sauran kwallayen.

Neymar yaci kwallon tashi ne a minti na 62 wadda ta kasance kwallo ta 67 daya ciwa Brazil, kuma yanzu kwallaye bakwai suka rage ya kamo tauraron India Sunil Chhetri.

Yayin da kuma kwallaye 10 suka rage ya zamo dan wasan daya fi ciwa kasar Brazil kwallaye masu yawa a tarihi, wanda yanzu Pele ne ke rike da tarihin.

 

Neymar closing in on becoming the all time Brazil top scorer

Brazil started their Copa America campaign in style as they eased past Venezuela 3-0 in their opening Group B clash. The star of the evening was none other than Neymar, whose tricks bamboozled the Venezuelans as the PSG attacker scored and had a part to play in the other two goals.

With his strike against Venezuela, Neymar now has 67 international goals and is just seven goals short of equalling India’s Sunil Chhetri who has 74 international goals to his name.

In fact, the Brazilian is 10 goals short of becoming the all-time top scorer for the Brazilian national team, the record being currently held by the legendary Pele.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *