fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Neymar na daf da zama dan wasan daya fi ciwa Brazil kwallaye bayan taimakawa kasar a wasan data doke Peru daci 4-0

Neymar yaci kwallon shi ta 68 a Brazil a wasan da suka lallasa Peru daci 4-0 a gasar Copa America ranar alhamis, yayin da Alex Sandro, Robeiri da Richarlison suka ci sauran kwallayen.

Wanda hakan yasa yanzu kwallaye tara suka rage Neymar ya kamo Pele wanda ya kasance dan wasan daya fi ciwa Brazil kwallaye masu yawa a tarihi.

Babbar hukumar wasan kwallon kafa ta FIFA ta tabbatar da Pele a matsayin dan wasan daya ciwa Brazil kwallaye bayan daya ci 77.

 

Brazil 4-0 Peru: Neymar closes in on Pele’s all-time goals record for his country after netting in comfortable Copa America

Neymar scored his 68th goal for Brazil in their 4-0 victory over Peru on Thursday in the Copa America, which sees him edge closer to the all-time record set by legend Pele.

He reduced the gap to nine after his side cruised to victory in Rio.

Official statistics from FIFA, soccer’s international governing body, put Pele in No. 1 spot for Brazil with 77 goals. Neymar has 68 after he netted the Selecao’s second against Peru with Alex Sandro, Robiero and Richarlison all on target.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *