fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Neymar ya hana Mbappe sauya sheka

Neymar nada yarjejeniya a cikin kwantirakin shi cewa Mbappe ba zai bar kungiyar Paris Saint Germain ba.
Tauraron dan wasan Brazil din ya sabunta kwantirakin shi a PSG ne cikin wannan shekarar, kuma manema labarai na Sifaniya AS sun ce sabunta kwantirakin nashi zai hana Mbappe sauya sheka.
Inda suka kara da cewa PSG tawa Neymar alkawari Mbappe zai cigaba da wasa a kungiyar duk da Madrid na harin siyan shi.
Mbappe zai shiga shekarar shi ta karshe a PSG kuma har yanzu basu kammala yarjejeniya da dan wasan ba akan sabunta kwantirakin shi.

NEYMAR BLOCKS MBAPPE EXIT

Neymar reportedly has a clause in his new Paris Saint-Germain contract that means Kylian Mbappe isn’t allowed to leave the Parc des Princes club.
The Brazilian forward put pen to paper on a new contract earlier this year and Spanish newspaper AS has details on that contract that affect Mbappe and his future.
It’s claimed that Neymar has a guarantee from PSG that they will keep Mbappe at the club despite intense interest from Real Madrid.
Mbappe is entering the final year of his contract at PSG with talks between the two parties over an extension believed to be at an impasse.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *