fbpx
Friday, April 23
Shadow

Neymar ya samu jan kati yayin da Lille ta lallasa PSG daci 1-0

Tauraron dan wasan Paris Saint German na kasar Brazil, Neymar ya samu jan kati ana daf da tashi wasan da Lille ta lallasasu daci 1-0 wanda hakan yasa burin PSG na lashe kofin gasar Ligue 1 karo na hudu a jere yaja baya.
Kungiyar Paris da Lille sun fara buga wasan ne duka suna da maki 63 a saman teburin gasar ta Ligue 1, kuma yanzu wasanni bakwai ne suka rage a kare gasar ta wannan kakar yayin da Lille ke harin lashe kofin karo na farko a cikin shekaru 10 da suka gabata.
Jonathan David ne ya taimakawa Lille ta lallasa PSG daci 1-0 wanda hakan yasa kungiyar Paris Saint German ta fadi wasanni uku kenan a jere na gida.

Neymar sees red as Lille stuns Paris Saint-Germain in Ligue 1 title showdown

Paris Saint-Germain’s Brazilian star Neymar sent off late on Saturday as the Ligue 1 champion’s hopes of claiming a fourth successive league title were dented by Lille.

 

Ahead of Saturday’s title showdown, the two teams had been level on 63 points at the top of the table, with PSG leading on goal difference, but with seven games to go Lille looks in pole position to win Ligue 1 for the first time in a decade.

 

It’s the first time in a quarter of a century that Lille has beaten PSG in the capital, with Canadian Jonathan David scoring the winner in a 1-0 victory as the Parisians slumped to a third successive home defeat.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *