fbpx
Monday, November 29
Shadow

Neymar yaci kwallonsa ta 400 a kasa da Kungiya: Kalli kayatacciyar kwallon da ya ciwa PSG

Tauraron dan kwallon kungiyar PSG, Neymar ya ciwa kungiyar tasa kwallo a wasan da suka buga jiya da kungiyar Bordeaux.

 

Wasan ya kare da sakamakon 3-2 inda PSG ta yi nasara kuma Neymar ne ya ciwa PSG din kayatacciyar kwallo data dauki hankula akai ta maganarta.

 

Kalli bidiyon maimaicin kwallayen a kasa:

 

Da wannan kwallo da Neymar yaci, itace kwallonsa ta 400 da ya ciwa kungiyoyin da yawa wasa da kasarta ta Brazil.

Neyamr ya ciwa kungiyar Santos kwallaye 136

Ya ciwa Barcelona kwallaye 105

Sai PSG ya ci mata kwallaye 89

Ya kuma ciwa kasarsa ta Brazil kwallaye 70

 

 

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *