fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

“Ngolo Kante ne ya cancanci lashe kyautar Ballon d’Or”>> Paul Pogba

Paul Pogba ya goyi bayan Ngolo Kante ya lashe kyautar Ballon d’Or – kuma yace kokarin da Kante yake yi wannan kakar ba sabon abu bane.
Kante ya lashe kyautar gwarzon wasan karshe na gasar zakarun nahiyar turai da Chelsea ta lallasa Manchester City, da kuma wasannin kusa dana karshe a gida da waje na gasar da Chelsea ta lallasa Real Madrid.
Kante, wanda ya kasance dan kasar Pogba wato Faransa ne ake kyautata zaton zai lashe kyautar Ballon d’Or a wannan kakar bayan da Messi da Ronaldo basu haskaka sosai ba a wannan kakar.
Tauraron dan wasan PSG Mbappe ne a saman jerin wa’yanda ake sa ran zasu lashe kyautar inda ya wuce dan wasan Munich Lewandowski sai Kante na uku, wanda idan ya haskaka a Euro zai yi lashe kyautar ya zamo dan wasan Faransa na farko tun Zidane a shekarar 1998 daya lashe kyautar.
“Ngolo Kante deserve to win the Ballon d’Or award”>>Paul Pogba
Paul Pogba has backed N’Golo Kante to win the Ballon d’Or – but said his fellow Frenchman’s recent exploits are nothing new.
Kante was named Player of the Match in Chelsea’s win over Manchester City in the Champions League final, as well as both legs of the semi-final victory over Real Madrid.
With usual suspects Lionel Messi and Cristiano Ronaldo enduring underwhelming seasons, Kante has emerged as a contender for the top individual honour in 2021.
PSG forward Kylian Mbappe is the bookies’ favourite ahead of Bayern Munich striker Robert Lewandowski, with Kante currently in third, and should Kante impress in Euro and win the award, he will be the first Frenchman to do so since Zidane in 1998.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *