fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Ni baki bai kamani, nasha tabara na sha yasin>>Ummi Rahab

Matashiyar fina-finan Hausa, Ummi Rahab da labarin rabuwarta da me gidanta, Adam A. Zango ke yawo a shafukan sada zumunta ta bayyana cewa baki bai kamata.

 

Ta bayyana hakane a wani bidiyo da Ali Art Work ya wallafa a shafinsa inda yake cewa gaskiya zata yi halinta.

 

Artwork wanda aka fi sano da Madagwal ya kara da cewa gaskiya zata yi halinta akan wannan lamari kuma masu zarginsa da ba daidai ba, zasu gane gaskiya.

 

Saidai yace duk wanda ya zargeshi akan aikata ba daidai ba a wannan lamari, ya yafe masa.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *