fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Ni da iyalina ba zamu yi rigakafin coronavirus ba>>Apostle Sulaiman

Babban malamin Kiristocin Najeriya, Apostle Johnson Sulaiman ya bayyana cewa, shi da iyalinsa ba zasu sha Rigakafin cutar coronavirus saboda yana da matsala.

 

A wani Bidiyo da ya watsu sosai, Anga Sulaiman na cewa, ya yi addu’a yana yana neman taimakon Allah akan rigakafin na coronavirus kuma Allah ya numa masa cewa, Rigakafin yana da matsala.

 

Ya kara da cewa ana shan Rigakafin coronavirus amma kuma sai a ce dole a ci gaba da saka takunkumin rufe baki da hanci da nesa-nesa da juna da daina gaisuwa.

 

Yace kuma kada mutane su yadda a yaudaresu. Abinda suke gani ana sawa Gwamnoni a gidajen Talabijin ba irin shine za’a musu ba.

There is a vaccine that’s going on that people are taking now, they say it is a vaccine against the virus. After you take the vaccine you are still to wear your face mask, you are still to do social distancing, you are still not to shake hands with people, you are still to do every protocol.

Some people have come up with all kind of theories, I don’t know what they call conspiracy but I could know that it’s theories and some say it’s the mark of the beast. Some say it’s the Antichrist but I’ve said to you before that, when the Antichrist will come, we will not be here. We would have been gone. I don’t say it is spiritual but I see something medical, that thing is not good and I’m hearing in some places now, they are making it compulsory.

See, people are watching online, they will misunderstand me. If you want to take it, take it but I’ll advise anybody who has consciousness not to take it, it’s not healthy.

What I saw in it, I’ll not take it. Forget all those ones they are showing you one governor taking it. Oh, you think that thing they are putting in him, you think that’s what they are coming to put in you?

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *