fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Ni kadai ba zan iya magance matsalar Najeriya ba>>Shugaba Buhari

Shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa,  Farfesa Ibrahim Gambari ya nemi duka shuwagabanni su nuna halin shugabanci na gari.

 

Yace hakan zai taimaka matuka wajan magance matsalar da ake fama da ita a kasarnan saboda shugaba Buhari kadai ba zai iya warware matsalar kasar ba.

 

Ya bayyana hakane a wajan wani taro na shekara-shekara da ake yi a Arewa House dake Kaduna.

 

Ya kuma jawo hankalin cewa shuwagabannin Najeriya su rika saka Najeriya a gaba kan duk wani abu da zasu yi kamar yanda tsaffin shuwagabannin kasar irin su Sir Ahmadu Bello suka yi a baya.

 

Yace shugabanci na gari zai taimakawa Najeriya wajan magance matsalolin dake damun kasar.

 

Gambari ya wakilci shugaba Buhari ne a wajan taron. A baya dai, hutudole.com ya ruwaito muku cewa, shugaba Buhari ya gana da Shugaban kasar Chadi, Idris Derby 

 

He also called for a commitment to inclusiveness and provision of quality education, particularly for girls, to develop to their full capacity.

Gambari added that there was a need to improve coordination and collaboration among leaders, for good governance at Federal, State, and Local government levels, in a bid to take the country to enviable heights.

“We must not assume that the problems of our country should and can be solved by President Buhari’s administration alone.

“Yes, we lead by example, but every stakeholder has a responsibility to work collectively and put the interest of our country first and foremost.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *