fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Ni zan ci gaba da yin sulhu da ‘yan Bindiga>>Gwamnan Zamfara ya mayarwa da El-Rufai martani

Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya bayyana cewa jiharsa zata ci gaba da sulhu da ‘yan Bindiga dan samun zaman lafiya.

 

Hakan na zuwane kwanaki kadan bayan da gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa ba zai yi sulhu da ‘yan Bindigar ba.

 

Gwamna Matawalle ya bayyana matsayinsa ne a ziyarar da ya kai jihar Adamawa inda yace sulhu ce kawai hanyar da ta fi dacewa a bi wajan magance matsalar tsaro.

 

Yace amma hakan ba yana nufin za’a kyale wanda suka ki amincewa a yi sulhu da su din ba.

“I have been always saying, the best solution and option to tackle banditry is to seek for dialogue with the bandits.

“If really we want to end this banditry activity, we have to sit on a  round table and negotiate.

“Because, through dialogue and reconciliation we are able to secure the release of many people who were under captivity of kidnappers.

“So, the best way out for my colleagues, governors, is for them to subscribe for dialogue,” the Governor said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *