fbpx
Thursday, July 29
Shadow

NIN: Sojojin Najeriya sun gargadi gwamnati kada a kulle musu layukan waya

Wasu sojojin Najeriya dake aiki a Arewa maso gabashin Najeriya sun nemi gwamnati ta sake duba maganar kulle layukan wayar da basu yi rijista da NIN ba.

 

Hakan na zuwane yayin da gwamnayi ta sanar da karin kwanakin kulle layukan wayar zuwa 2 ga watan Yuli.

 

Saidai sojojin sun nemi kada a kulle musu layukan waya inda suka ce ita kada ce hanyar da suke samu suna gaisawa da iyalansu da sauran abokan arziki.

 

Sahara Reporters ta ruwaito sojojin na cewa hanya daya ce zasu samu yin Rijistar shine a kai kusu jami’an hukumar ta NIMC su musu rijista a cikin daji amma hakan ba zai yiyu ba saboda matsalar tsaro.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *