fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

NLC ta yi barazanar fara yajin aikin kasa baki daya inda tace El-Rufai ya saba alkawari

Kungiyar Kwadago ta Najeriya,  NLC ta bayyana cewa, Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya saba Alkawarin da suka yi tsakaninsu.

 

NLC ta aikewa Shugaban kasa, Muhammadu Buhari da wasikar Korafi akan lamarin a jiya Juma’a.

 

Kungiyar ta kuma yi barazanar Fara yajin aiki. Kamfanin dillancin labaran Najeriya, NAN ya ruwaito cewa takardar da NLC ta aikewa Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ta ce alkawarin da aka yi shine Gwamnatin Kaduna ba zata yiwa ma’aikatan da shuka shiga yajin aiki bita da kulli ba amma kuma sai gashi aka samu akasin haka.

 

“Your Excellency, Mr President, may recall that the first conciliatory meeting between the Nigeria Labour Congress and the Kaduna State Government took place on May 20, 2021.

”A major outcome of that meeting was a Memorandum of Understanding (MoU} signed by the Nigeria Labour Congress and the Kaduna State Government.

”The MoU specifically provided that there should be no further victimisation and harassment of workers and trade union leaders in the state especially workers who participated in the warning strike.

”The Nigeria Labour Congress was also expected to maintain the suspension of the strike action while negotiations continued.

”To our greatest surprise, after signing the MoU with workers, the Kaduna State Government has gone ahead to impugn all the clauses in the agreement freely entered with the Nigeria Labour Congress,” he said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *