fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Nnamdi Kanu na rayuwar kece raini, har jirgin sama gareshi>>Gwamnatin Tarayya

Gwamnatin tarayya ta bayyana irin rayuwar da shugaban haramtacciyar kungiyar IPOB,  Nnamdi Kanu ke yi.

 

Ministan yada labaraibda Al’adu Alhaji Lai Muhammad ya bayyana cewa, kamain kama Kanu, yana rayuwace ta kece raini da saka kaya masu tsada sannan yana zaune a gida me tsada.

 

Lai Muhammad yace har hayar jirgin sama Nnamdi Kanu ke dauka yana yawo kasa kasa, yace jami’an tsaron Najeriya sun kwashe shekaru 2 suna nemansa.

 

Saidai Lai Muhammad bai bayyana sunan kasar da aka kama Nnamdi Kanu ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *