fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Nnamdi Kanu neman kudi kawai yake da IPOB, shi karamin mara kunya ne, zanyi maganinsa>>Asari Dokubo

Tsohon dan taratsin Naija Delta, Asari Dokubo ya bayyana cewa, Shugaban haramtacciyar kungiyar IPOB dake son kafa kasar Biafra, Nnamdi Kanu neman kudi yace da kungiyar.

 

Dokubo yace Kanu karamin mara kunyane kuma shi zai yi maganinsa.

 

Ya bayyana cewa, Kanu ya mayar da IPOB kasuwanci inda yace yana amfani da ita wajan samun kudi. A baya dai Dokubo ya balle daga tafiyar Kanu inda ya kafa tasa ta musamman.

 

Ya bayyana cewa Kanu kawai yana yaudarar Inyamurai ne kuma duk sun yi shiru sun kyaleshi.

“Biafra is your business now, you have no other avenue for gainful income. It is a pity how Igbo people have fallen for this evil, but your time is up.”

 

“I am out for you. And I will get you.”

“I just asked that our people be allowed to vote and you sent your dogs. I’ve broken their teeth,” he said.

“Nnamdi Kanu, I’m not in your category but for this, I will surely bring you down. I will destroy this evil empire that is working as a hindrance to the restoration of Biafra.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *