fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Nnamdi Kanu ya bada Umarnin rufe wasu garuruwan Najeriya ciki hadda na Arewa

Shugaban haramtacciyar kungiyar tsageran IPOB dake ikirarin kafa kasar Biafra,  Nnamdi Kanu ya bada umarnin rufe duka jihohin da kungiyar ke da membobi.

 

Kanu yace za’a rufe jihohin Inyamurai da suke da yawan Mabiya hadi da Legas da Abuja da kuma wasu jihohin Arewa inda ‘yan IPOB din ke da yawa.

 

Ya bayyana hakane ta bakin kakakinsa, Emma Powerful a wata sanarwa da ya fitar a yau, Lahadi.

 

Ya bayyana cewa a ranar 30 ga watan Mayu zasu zauna a gida su ki fitowa. Yace hakanan yana kira ga Kiristoci a Arewacin Najeriya suma su bi wannan Umarnin nasa.

 

IPOB ta saka wannan rana ne a matsayin ranar tunawa da membobinta da aka kashe wajan gwagwarmaya.

“We the global family of the Indigenous People of Biafra (IPOB) ably led by our prophet and liberator of our time, Mazi Nnamdi Kanu, wish to announce to the public and Biafrans both home and abroad, that the annual anniversary of our fallen heroes and heroines will be on Sunday, 30th of May 2021.

“As usual, there will be total lock down of the entire Biafraland on that day. There will be sit-at- home across Biafraland, Lagos, Abuja as well as northern towns with reasonable Biafran population.

“The sit-at-home order is also to be observed in all the markets within and outside Biafraland where our people do their businesses. It shall also be observed by Diasporan Biafrans in the over 100 countries with the IPOB family is present.

“We equally request our fellow comrades in Yoruba, Middle Belt and other Christians living in the far North to solidarise with us in the event as we honour all those who have paid the supreme price in our struggle for total freedom.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *