fbpx
Monday, September 27
Shadow

Obasanjo da Shagarine kadai cikin Shuwagabannin Najeriya suka saka ‘ya’yansu aikin soja, ko me yasa hakan>>Sanata Shehu Sani ya tambaya

Tsohon sanata me wakiltar Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani ya tambayi ko wane dalili ne yasa Shuwagabannin Najeriya basa son saka ‘ya’yansu aikin soja?

 

Yace a cikin Shuwagabannin da muke dasu, Obasanjo da Shehu Shagari ne kawai suka taba saka ‘ya’yansu aikin soja.

 

Sanata Sani ya bayyana hakane ta shafinsa na sada zumunta.

Among our past and present Presidents,only Obasanjo and Shagari enlisted their Children into the military;others no gree.Why?

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *