fbpx
Monday, November 29
Shadow

Obasanjo ya bayyana yanda za’a kawo karshen matsalar tsaro

Tsohon shugaban kasa,  Janat Olusegun Obasanjo ya bayar da shawarar cewa, samar da ‘yansandan jihohi zai kawo inganci a bangaren tsaro.

 

Yace za’a samu ci gaban kasa ne kawai idan aka samu tsaro a tsakanin al’umma.

 

Tsohon shugaban kasar yahi maganane a Legas wajan wani taro da ya halarta.

 

Yace ya sha fada kuma zai nanata cewa sai an samu ‘yansandan jihohi sannan tsaro zai Inganta a Najeriya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *