fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Ofishin me baiwa Shugaba Buhari shawara kan tsaro ya bada umarnin haramta Ayyukan kungiyoyin tsaro da bana Gwamnati ba

Ofishin me baiwa Shugaba Buhari shawara kan tsaro, Janar Babagana Monguno ya bada umarnin kulle duk wani hukuma da ba na gwamnati ba dake ikirarin samar da tsaro.

 

Yace irin wadanna  hukumomi na shiga rigar jami’an tsaro suna cutar da jama’a da sunan Gwamnati.

 

Ya bayar da Misalin cewa daya daga cikin Misalin irin wadannan hukumomin shine NATFORCE.

According to the statement, “the office of the National Security Adviser has observed with concern the proliferation of illegal security outfits in the country

“These illegal outfits have been masquerading and acting as part of the Nigerian security architecture while extorting, harassing and intimidating Nigerians. 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *