fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Ohanaeze Indigbo na son zaman tattaunawa da dattawan Arewa

Shugaban Dajjitan Kungiyar Ohanaeze Ndigbo, Cheif Emmanuel Iwuanyanwu ya bayyana cewa, zasu zauna da kungiyar dattawan Arewa dan shawo kan matsalar tsaron dake faruwa a kasarnan.

 

Yace matsalar tsaron ko kusa hankali ba zai dauka ba. Yace yana kira ga babban shugabansu, Farfesa George Obiozor ya shirya taro da dattawan Arewa dan tattauna matsalar.

 

Ya kuma mika sakon ta’aziyyar sa ga iyalan Tsohon Hadimin Goodluck Jonathan,  watau Ahmed Gulak da aka kashe a jihar Imo.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *