Tallata Hajar ku

Shafin hutudole.com shafine dake wallafa labaran siyasa, wasanni, nishadi da sauransu cikin harshen Hausa dan haka a kullun yake kara samun karbuwa a gurin matasa, maza da mata kai harma da dattawa.

Tallata hajarku a shafin hutudole zai habbaka kasuwancinku da kuma samun karin abokan hulda. Cikin farashi kalilan daya fara daga N 1000 kacal zaka iya fara talla a shafin hutudole.

Karku manta, bayan kun kammala kasuwancinku da hajojinku tsaf, abu na gaba da kuke bukata shine tallatawa Duniya shi dan samun karbuwa, shafin hutudole a shirye yake dan baku damar tallata hajarku.

Dan sanin yanda za'a saka talla a shafin hutudole.com sai a tuntubemu kamar haka:

Ana iya kiran wannan lamba: +234-08145729085.

Ko a aiko sako ta imel adres: hutudole@gmail.com

Sai mun jiku.
Mungode.
Hutudole.

No comments:

Post a Comment