fbpx
Monday, May 10
Shadow

Pantami bashi da hannu a ta’addanci, CAN ta bamu mamaki da take cewa a Bincikeshi>>Majalisar Koli ta Addinin Musulunci

Majalisar Koli ta addinin Musulunci a Najeriya, NSCIA ta bayyana cewa Shugaban kungiyar Kiristoci ta CAN, Rev. Samson Ayokunle ya bata mamaki da yake cewa wai DSS su binciki Ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin Zamani, Sheikh Isa Ali Pantami kan zarge-zargen karya na alaka da ta’addanci da ake masa.

 

Sakataren NSCIA, Farfesa Salisu Shehu ne ya bayyana haka a wata sanarwa da ya fitar.

 

Yace Samson ya basu mamaki inda ya kukle ido kan Kyakkyawar alakar dake tsakanin musulmai da kirista ya biyeea karairayi da kage da akewa Ministan a gidajen Jaridu da kafafen sada zumunta.

 

Kungiyar tace Pantami na daga cikin na gaba-gaba wajan Allah wada da ayyukan Boko Haram sannan kuma al mukabala yayi da shugabanta Muhammad Yusuf.

 

Yace kuma da aka bashi Ministan Sadarwa ya inyanta harkar Sadarwa sosai ta yanda kowa ya ga canji amma yanzu an rufe ido ana ta sukarsa. Kungiyar tace bata saka kanta cikin abubuwan da suka shafi masu rike da mukaman Gwamnati idan ba irin wannan ta taso ba.

 

Tace da taso, itama a shekarar 2008 zuwa 2008 da ta ce a binciki wani Minista Kirista wanda sau biyu ana kma shugaban Boko Haram, Muhammad Yusuf amma yana zuwa yana yin belinsa.

 

NSCIA tace shin tsakanin Pantami dake adawa da akidar Boko Haram da wancan Minista wanene ya kamata a zarga da goyawa Boko Haram baya?

 

A karshe ta yabawa kungiyar CAN reshen jihar Kaduna da ta fito da wanke Pantami kan zarge-zargen da ake masa na cewa yana da hannu a mutuwar Tsohin Gwamnan jihar, Patrick Ibrahim Yakowa.

The Honourable Minister Pantami remains one of the vital vocal forces against terrorism and terrorist activities in the country. He was among the pioneer Islamic Scholars who publicly and openly condemned the activities and antics of Boko Haram Groups. Pantami’s debates especially with the leader of Boko Haram, Muhammad Yusuf, despite possible repercussions, unequivocally, proved him to be frontline and audacious Nigerian scholar against terrorism.

“The National President of CAN needs to be reminded that the NSCIA has always exercised restraints on issues involving individual political office holders except when it becomes ultimately necessary like in the present case.

“If the NSCIA has been as prejudicious and as pathologically hateful, it would have asked the Nigerian Government in 2008 and 2009 to arrest and investigate a one time prominent, active and vocal Christian Minister who at three different instances bailed the late leader of Boko Haram when the latter was arrested by the Nigerian Security agents.

“In fact, it is pertinent here to ask the CAN National President that between Honourable Minister Pantami who engaged the leader of Boko Haram in debates against his wrong and misguided ideologies and that Christian Minister who bailed Muhammad Yusuf three times who is it the country should rightly accuse of being a friend, supporter or member of the extremist group Boko Haram?

“At this point, the NSCIA wishes to commend the courage, brevity, rightful intervention and patriotism of the Kaduna State Branch of CAN for standing up for truth and saying it as it is through their statement which unequivocally distanced Dr. Pantami from the mischievous allegations peddled by purveyors of hatred with vilifying vituperation of venom as news causing confusion in the land”, the statement added.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *