fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Pantami kawai ya sauka>>Gwamna Wike

Gwamnan jihar Rivers, Nyesome Wike ya bayyana cewa, abinda ya kamata kawai Shine ministan sadarwa da tattalin arzikin Zamani, Sheikh Isa Ali Pantami ya yi Murabus daga Mukaminsa.

 

Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a gidan Talabijin na AIT.

 

Gwamna Wike yace idan da Gwamnatin data san abinda take yi ne, ana jin rahoton cewa a saka Pantami cikin wanda ake zargi da ta’addanci ya kamata ta dauki mataki.

 

If it was really where a government is working if an American government says your minister is on a watch list, it calls for concern for you to say ‘look there is a problem’. The moment a high government official is on a watch list as regards terrorism, no government can fold its hands and allow it,” he added.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *