fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Pantami Mutum ne me kima da tsare doka, wasu ne da basu son zaman lafiya ke Kiraye-kirayen saukeshi>>Wata Kungiyar Fafutuka a Legas

Wata kungiyar dake fafutuka kan rajin kare hakkin Bil’adama dake Legas ta bayyana goyon bayanta ga Ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin Zamani, Sheikh Isa Ali Pantami.

 

Kungiyar tace Pantami Mutum ne me bin doka da kuma Basira sannan yana daga cikin manyan jami’a gwamnatin Buhari.

 

Kungiyar me suna Coalition of civil society for good governance wadda hadakar wasu kungiyoyin fafutuka ce ta bakin Shugabanta, Declan Ihekaire ta bayyana cewa, kiraye-kirayen sauke Pantami, wasu manyan mutanene suka dauki nauyinsa wanda basu son zaman lafiya a Najeriya.

 

Kungiyar tace fitowar da Pantami yayi ya amsa cewa yayi waccan magana sannan yayi bayanin dalili, abun yabo ne wanda ba kowane zai iya ba, tace hakan ya nuna cewa Ministan nada gaskiya da kuma Kishin kasa.

 

“We dare say that Dr. Isa Pantami’s sincere admission of once holding views, which were supposedly in support of some radical groups, during his growing up years is an unusual display of sincerity, patriotism and we see this, as a welcomed step.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *