fbpx
Monday, May 10
Shadow

Pantami ya fallasa wani sabon yunkurin bata masa suna da ake

Ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin Zamani, Sheikh Isa Ali Pantami ya bayyana cewa masu neman Bata masa suna na shirin fito da wani aabin salo.

 

Ya bayyana hakane ta bakin kakakinsa, Uwa Sulaiman inda yace ana shirin futar da wani bidiyon karya da za”a masa kazafi.

 

Yace abin bai basu mamaki ba, ganin cewa, kokarin farko na bata masa suna da akayi, bai yi nasara ba. Yace amma yana gargadin maau wannan aniya cewa ba zai zauna yana kallo a bata masa suna ba, zai dauki mataki.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *