fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Paul Pogba ya karyata cewa ya fara ganawa da Manchester United akan sabunta kwantirakin shi

Paul Pogba ya karyata rahotannin da suka bayyana cewa ya fara ganawa da Manchester United akan sabunta kwantirakin shi, inda shekara daya ta rage mai a kwantirakin shi da United.

Shekaru da dama da suka gabata ana ta rade raden cewa Pogba zai sauya sheka amma har yanzu bai sauya ba, sai dai ma ya zamo muhimmin dan wasa a kungiyar.

Sky Sport sun ruwaito a ranar alhamis cewa United ta fara ganawa da wakilan Pogba akan sabunta kwantirakin shi amma yanzu dan wasan mai shekaru 28 ya karyata hakan.

Paul Pogba insists he is not in contract negotiations with Manchester United

Paul Pogba has denied reports that he is speaking to Manchester United over a new contract extension, with just one year left on the Frenchman’s Old Trafford deal.

The French midfielder has been linked with a United exit for several years but has never engineered a move away from the club – and is now a key part of Ole Gunnar Solskjaer’s side.

Sky Sports claimed on Thursday that the Red Devils have opened up negotiations with Pogba’s representatives over an extension – and the 28-year-old has denied that talks are underway.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *