fbpx
Sunday, September 26
Shadow

PDP jam’iyyar ‘yan ta’addace>>A’isha Yesufu

Tauraruwar me fafutuka, A’isha Yesufu ta bayyana cewa, jam’iyyar PDP ta ‘yan ta’addace.

 

Ta kara da cewa, Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan sam ba zabinta bane kuma a 2015 bata zabeshiba.

 

Ta kara da cewa PDP da APC duk jirgi dsya ya kwasosu.

 

Ta bayyana cewa data zabi Goodluck Jonathan gara ta zabi dutse.

“I would have voted to STONE over Goodluck Ebele Jonathan and it is my constitutional right.

“PDP in opposition attack me just as they attacked me when I protested when they were in government. Pathetic terrorists party! #PDPIsTheSameAsAPC #LikeGejitesLikeBuharists,” Yesufu wrote.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *