fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

PDP tace bata yadda ba, SERAP zata kai Buhari kara kan dakatar da Twitter

Jam’iyyar PDP ta bayyana cewa, bata amince da dakatarwar da Gwamnatin tarayya tawa Twitter ba.

 

PDP tace wannan mataki sam na kama karyane wanda kuma yake son hana matasa rawar gaban hantsi da tauye musu ‘yanci.

 

PDP tace da Twitter nan ce fa Shugaba Buhari yayi amfani ya ci zabe a shekarun 2015 da 2019

 

Hakanan kungiyar da ke saka ido kan yanda ake Mulki, SERAP ta bayyana cewa zata makam Gwamnatin tarayyar a Kotu.

 

Tace mutanen Najeriya na da ‘yancin fadar Albarkacin baki da kuma damar samun labarai.

BREAKING: We’re suing Nigerian authorities over their ILLEGAL indefinite suspension of Twitter in Nigeria.

Nigerians have a right to freedom of expression and access to information including online, and we plan to fight to keep it that way.

@NigeriaGov, we’ll see you in court.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *