fbpx
Sunday, September 26
Shadow

PDP ta kara nunawa ‘yan Najeriya dalilai da zasu hanasu zabarta>>Fadar Shugaban kasa

Fadar Shugaban kasa ta bayyana cewa, jam’iyyar PDP ta kara nunawa ‘yan Najeriya dalilin da zai sa su ki zabarta.

 

Kakakin Shugaban kasa,  malam Garba Shehu ne ya bayyana haka a sanarwar da ya fitar.

 

Yace Gwamnonin PDP basa baiwa Gwamnatin tarayya hadin kai akan ayyukan ci gaba

 

Sannan yace haka aka yi coronavirus amma basu bayar da wata gudummawa wajan yakar cutar ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *