fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

PDP ta nemi DSS su binciki Pantami

Jam’iyyar hamayya ta PDP ta nemi hukumar ‘yansandan farin kaya ta DSS su binciki Ministan Sadarwa da tatalin arzikin Zamani, Sheikh Isa Ali Pantami kan zargin hannu a ta’addanci.

 

Kakakin PDP, Kola Ologbondia ne ya bayyana haka a sanarwar da ya fitar a Abuja, yace hakan ya zama dole saboda girman maganar da ake zargin Pantami da ita.

 

Hakanan jam’iyyar ta nemi Shugaban kasa, Muhammadu Buhari da ya sallami ministan daga bakin aiki saboda muhimmancin bayyana n da yake tattarawa na ‘yan Najeriya.

The PDP is particularly worried about allegations in the public suggesting that the minister compromised the NIN registration exercise by giving room for the registration of aliens and invaders from other countries as our citizens.

“The party tasks the DSS to investigate the allegation which has created apprehension, particularly given the rise in banditry and other terrorist activities in our country.

“The PDP urges Nigerians to remain at alert and very sensitive to their environment, while not hesitating in providing useful information to our security agencies in the interest of our nation”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *