fbpx
Saturday, June 19
Shadow

PDP ta nemi kasashen Amurka, Saudiyya, Ingila su hana shugaba Buhari zuwa kasashensu

Jam’iyyar PDP ta bayyana cewa, tana kira ga kasashen Amurka, Ingila, Saudiyya, da Canada su hana shugaba Buhari, Lai Muhammad da Abubakar Malami shugaba kasashen su.

 

PDP ta nemi hakan ne ta bakin kakakinta, Kola Ologbondiyan inda tace falin take hakkin ‘yan Najeriya wajan hana amfani da Twitter ne yasa ta yi wannan kira.

 

PDP ta kuma kara da cewa, ba zai yiyu ShugabaBuhari da Osinbajo su ci gaba da jin dadin ‘yancin walwala ba yayin da suka takura ‘yan Najeriya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *