fbpx
Monday, October 25
Shadow

PDP za ta yi gagarumar nasara zaben a 2023 – Sanata Tela

Sanata Baba Tela, Mataimakin Gwamnan Jihar Bauchi, ya bayyana kwarin gwiwarsa na cewa Jam’iyyar PDP za ta yi babbar nasara a babban zaben shekarar 2023 a kasar.

Tela ya bayyana hakan yayin da yake yiwa ‘yan jarida bayani kan yadda aka gudanar da babban taron jam’iyyar a ranar Asabar a Yola.

Ya ce PDP na shirin lashe sama da kashi 70 cikin 100 na zabukkan 2023 tun daga matakin tarayya har zuwa jihohi.

Ya yi kira ga magoya bayan jam’iyyar da su ci gaba da hada kansu da kuma jajircewa don samun nasarar a 2023.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *