fbpx
Saturday, October 16
Shadow

PDP zata yi mutuwar da ba zata farfardo ba muddin ta tsayar da dan arewa takara a 2023>>Ohanaeze

Kungiyar kare muradun Inyamurai ta Ohanaeze Indigbo ta bayyana cewa, Muddin jam’iyyar PDP ta sake ta tsayar da fan takarar shugaban kasa daga Arewa a shekarar 2023 to zata yi mutuwar da ba zata farfado ba.

 

Kungiyar ta bayyana hakane ta bakin kakakinta, Alex Ogbonnia inda take mayar da martani kan matsayar gwamnonin Arewa ta cewa babu maganar karba-karba a kundin tsarin mulkin Najeriya.

 

Ohanaeze ta kara da cewa kada fa Arewa ta manta da alkawarin karba-karba da aka yi a shekarun baya.

 

Kumama me yasa take nacewa kan ci gaba da mulki alhalin yankin na fama da matsalar tsaro?

Parts of the statement read: “A gentleman agreement was reached at the NUC Conference Centre, Abuja in 1998 between the North and the South. The Late Dr. Chuba Okadigbo spoke for the entire South and Alh. Abubakar Rimi, also of blessed memory spoke for the North.

“It was agreed that after Gen. Abdulsalam Abubakar as the Head of State, that the presidency should shift to the South. That accounted for the emergence of the presidential flag bearers of the mainstream political parties from the South West. Chief Olusegun Obasanjo respected the agreement and handed over to the North in the person of Musa Yar’Adua. Again, Goodluck Jonathan, a Southerner, respected the gentleman agreement and handed over to the North in the person of President Muhammadu Buhari.

“Therefore, the least that is expected from the North is a show of profound gratitude to the entire South for their large heart, equanimity and sportsmanship.

“Furthermore, it is in the interest of every Nigerian that there should be a paradigm shift to governance techniques. Ohanaeze Ndigbo Worldwide unequivocally stands with the 17 Southern Governors and any black leg among them will incur the wrath of history.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *