fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Phil Foden yaci kwallo ana daf da tashi wasa yayin da Manchester City ta doke Dortmund daci 2-1 a wasan kusa dana kusa dana karshe a gasar zakarun nahiyar turai

Manchester City tayi nasarar fara jagorancin wasan ne ta hannun Kevin De Bruyne da taimakon Riyad Mahrez sakamakon sakacin dan wasan Dortmund na tsakiya, Emre Cam.
Kuma bayan an dawo daga hutun rabin lokacin a minti na 84 Dortmund ta rama kwallon ta hannun Reus, amma sai dai Gundogan ya taimakawa Phil Foden ya ciwa City kwallo ana daf da tashi wasa a minti na 90.
Yayin da Manchester City ta doke ta daci 2-1 gami da wasan su na biyu mai zuwa a gasar.

Manchester City vs. Dortmund score: Phil Foden’s late goal gives English side Champions League advantage

Manchester City earned the opening goal on an error from Emre Can in the midfield as De Bruyne initiated the build up with Riyad Marhrez feeding the ball back for the assist.

Dortmund played their way into the match during the second half. A late-game equalizer for Dortmund from Reus sparked hope with a potential crucial away goal in the 84th minute.
But Foden’s strong effort on the ball paid off with an open-net goal after a cross from De Bryune and a cheeky assist by Gundogan in the 90th minute.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *