fbpx
Thursday, April 22
Shadow

Pogba ba zai koma Juventus a wannan kakar ba

Paul Pogaba bayan jin dadi a kungiyar a Manchester United kuma da yiyuwa ba zai sabunta kwantirakin shi a kungiyar ba, inda Juventus da wasu kungiyoyi a nahiyar turai ke harin siyan shi.
 
Pogba ya taka rawar gani a Juventus tsakanin shekarar 2012 zuwa 2016 inda kungiyar taci riba sosai wurin siyar da shi wa Manchester United, amma yanzu tana son dawo da shi saboda gwagwarmayar data ke sha a kasar Italiya.
 
Sai dai kungiyar na fama da rashin kudi a halin yanzu wanda yasa ta bayyana cewa ba zata iya siyan shi ba a wannan kakar ba saboda bata da halin aiwatar da hakan.
The Frenchman looks unhappy at Manchester United and was reportedly not willing to sign a new deal at Old Trafford, and several teams would jump at the chance of signing him and Juventus remained one of his top suitors.

The Bianconeri enjoyed his talents between 2012 and 2016 and made a huge profit when they sold him to United. As they struggle to maintain their dominance in Italy, they have been linked with a move for him again.

 

However, the Bianconeri are struggling financially and they have been forced to admit that the transfer will not happen because they don’t have the financial means to complete it this summer.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *