fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

PSG ta tabbatar da siyan Wijnaldum da kwantiraki izuwa shekarar 2024

Kungiyar Paris Saint Garman ta tabbatar da siyan Georginio Wijnaldum a kyauta bayan kwantirakin shi ya kare a Liverpool.
Kungiyar Barcelona ce ake kyautata zaton zata siya dan wasan tsakiyar na kasar Netherland, amma yanzu ya koma PSG bayan ganawa da Mauricio Pochettino.
Kocin PSG Mauricio Pochettino ya taka muhimmiyar rawa wurin siyan dan wasan mai shekaru 30 domin yana so ya kasance a tawagar sa.
Wani babban abinda yasa ya koma Paris Saint Germain shine ta ninka mai albashin da Barcelona take niyyar bashi idan ta siye shi.

DONE DEAL! PSG SIGN WIJNALDUM UNTIL 2024!

It’s official – Paris Saint-Germain have confirmed the signing of Georginio Wijnaldum as a free agent following his departure from Liverpool.
The Dutch midfielder had looked to be on his way to Barcelona having held discussions with the Camp Nou club, but has instead signed for PSG following a late intervention by Mauricio Pochettino.
Indeed, Pochettino is believed to have been a key factor in Wijnaldum’s decision, with the Argentine coach keen to add the 30-year-old to his squad.
Another big factor was money – PSG reportedly offered double the salary Barcelona had tabled.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *