fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Kalau nake ana dan duba lafiya ta ne kawai>>Tinubu

Tsohon Gwamnan Jihar Legas, Bola Ahmad Tinubu ya bayyanawa ‘yan majalisar Arewa da suka kai masa ziyara a Landan cewa lafiyarsa kalau.

 

Yace dai ana duba lafiyarsa ne kawai.

 

Ranar Juma’a ne dai ‘yan majalisar daga Arewa suka kaiwa Bola Ahmad Tinubu ziyarar dan duba lafiyarsa.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *