fbpx
Saturday, January 22
Shadow

Rahoto na musamman: An gano wasu gwamnoni 2 da tsohon gwamna daya dake son hargitsa Arewa

Wani rahoto da jaridar New Telegraph ta ruwaito yayi zargin cewa akwai gwamnoni 2 a Arewa, daya a Arewa maso yamma, daya kuma a Arewa maso gabas da suke daukar naiyun zanga-zanga da zata hargitsa Arewa.

 

Rahoton yace akwai kuma hannun wani tsohon gwamnan Arewa a cikin lamarin.

 

Rahotan ya kuma yi zargin cewa akwai wani babbam basarake da wasu ‘yan jam’iyyun hamayya a wannan lamari.

 

Sannan akwai wani shugaban kungiyar matasa. Rahoton yace ana son yin Zanga-Zangar ne ta tada fitina ba ta zaman lafiya dan a nuna cewa gwamnati ta gaza kan harkar tsaro.

 

Sannan kuma wadannan mutane zasu nemi hadin ‘yan kudu dan cimma wannan aniya tasu.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *