fbpx
Saturday, January 22
Shadow

Ranar Alhamis shugaba Buhari zai je Maiduguri

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari zai je Maiduguri idan Allah ya kaimu ranar Alhamis.

 

Gwamnan jihar, Babagana Umara Zulum ya yi kira ga jama’ar jihar da su fito su tarbi Shugaban kasar.

 

Shugaban zai kaddamar da ayyuka daban-daban da Gwamna Zulum ya aiwatar a jihar ta Borno.

 

Gwamnan ya bayyana hakane ranar Talata inda yace, shugaba Buhari yawa jihar ta Borno ayyukam raya kasa da yawa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *