fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Ranar Asabar me zuwa za’a wa shugaba Buhari da Osinbajo Rigakafin Coronavirus/COVID-19

Aranar Asabar me zuwa za’a yiwa shugaban kasa, Muhammadu Buhari da mataimakinsa,  Farfesa Yemi Osinbajo da sakataren Gwamnati, Boss Mustapha da sauran manyan jami’an gwamnatin Allurar rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19.

 

Shugaban hukumar bada agajin Lafiya matakin Farko, NPHCDA, Faisal Shu’aibu ne ya bayyana haka a wajan ganawa da manema labarai.

 

Ya jawo hankalin ‘yan Najeriya da kada su ji tsoro bisa yadda a musu rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19 din.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *